Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana cewa kamar yadda aka yi amfani da matsalar tsaro aka Kori jam’iyyar PDP daga mulki in ba a yi hattara ba to haka za a yi amfani da matsalar tsaron a kori APC daga mulki. Gwamna Aminu Bello …
Read More »Daily Archives: July 26, 2020
Saboda Zato Muka Goyi Bayan Buhari – Rufa’I Sani Hanga
Sanata Rufa’I Sani Hanga tsohon shugaban Jam’iyyar CPC na tarayyar Nijeriya ya bayyana cewa zato ne kawai yasa suka shiga hidimar shugaba Muhammadu Buhari na tsawon shekaru da dama. Rufa’I Sani Hanga ya bayyana cewa shi da kansa na narkar da dukiyarsa da suka hada da sayar da gidansa ya …
Read More »PDP Ta Nada Ahmad Tarika Mataimakin Sakataren Yada Labarai Na Katsina
Imrana Abdullahi A wani lamarin da ke nuna irin gaskiya da aiki tukuru domin ci gaban karamar hukumar Funtuwa,Jihar katsina da kasa baki daya yasa shugabancin Jqm’iyyar PDP reshen Jihar katsina ya tabbatarwa Alhaji Ahmad Tarika da mukami mataimakin sakataren yada labarai na Jihar Katsina. Da yake bayyana hakan a …
Read More »BAUCHI GOVT DISTRIBUTES 700,000 FREE FACE MASKS
Bauchi State Government on Thursday commenced distribution of seven hundred thousand free face masks to the most vulnerable members of the society. Governor Bala Abdulkadir Mohammed who launched the distribution exercise held at Multipurpose Indoor Sports Hall Bauchi, said the distribution of the locally produced face masks is to assist …
Read More »Kamfanin Google Zai Taimakawa Jaridun Yanar Gizo 16
Imrana Abdullahi Kamfanin yanar Gizo na Google a karkashin sharinsa na Labaran Google Initiative, ya bayyana cewa zai taimakawa wadansu jaridun yanar Gizo guda Goma 16 da suke a tarayyar Nijeriya da suka hada da shahararriyar Jaridar Daily Nigerian da kudi. Ludovic Blecher, shi ne shugaban bangaren labaran Google, ya …
Read More »