Daily Archives: September 9, 2020

Sojoji Sun Yi Nasarar Halaka Dan Ta’adda Gana

Sojoji Sun Yi Nasarar Halaka Dan Ta’adda Gana Imrana Abdullahi Jami’an rundunar sojan tarayyar Nijeriya da ke aiki da rundunar AYEM APKATUMA sun samu nasarar halaka fitaccen dan ta’addan nan da ke jagorantar miyagu a yankin Banuwai Banuwai suna Tarwase da ake wa lakabi da Gana. Sojojin sun bayyana hakan …

Read More »

Ambaliyar Ruwa Ta Yi Barna A Jega

Ambaliyar Ruwa A Jega Imrana Abdullahi A yau Mutanen Garin Jega suntashi acikin Alhini na Iftila’in Ambaliyar ruwa Wanda yayyi sanadiyar rasa mahallin da Dukiyoyin wasu gami da Abinci. Amadadin kungiyar Move on Kebbi State muna Mika sakon jaje ga Yan uwan mu mutanen garin Jega bisa ga wannan iftila’in …

Read More »