Kungiyar Yan Fansho Sun Yaba Wa Gwamnan Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda Alhaji Alhassan Balarabe Musa ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta kammala shirin biyan wadanda suka ajiye aiki sama da mutane dari biyar (593) kudin Graduti Mutanen da abin ya shafa sune wadanda suka yi ritayar a …
Read More »Daily Archives: September 15, 2020
Gwamnan Bauchi Bala Muhammad Ya Rabawa Musakai Kekunan Hawa
Imrana Abdullahi A kokarin ganin annsamawa musakai da ke fama da nakasa domin su samu saukin rayuwa yasa Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad Kauran Bauchi rabawa masu fama da nakasa Kekunan hawa irin na guragu saboda su samu saukin gudanar da harkokin rayuwa. Kamar dai yadda Gwamnan ya …
Read More »Wadansu Mata Sun Hada Kudi Suka Sayi Motar Kai Mata Asibiti
Wadansu Mata Sun Hada Kudi Suka Sayi Motar Kai Mata Asibiti Imrana Abdullahi Wadansu mata da ake kira mata masu hankali, ilimi tare da dimbin basira sun yi Kudi Kudi domin sayen motar daukar matan da ke dauke da ciki lokacin haihuwa Su dai matan daga Jihar Jigawa sun hada …
Read More »