Home / 2020 / November / 11

Daily Archives: November 11, 2020

Keke Napep, Okada riders urged to be ambassadors of peace

As part of efforts to engender the desired level of peace and tranquility in Southern Kaduna, a Non Governmental Organization, ‘Global Peace Foundation’ (GPFN), has organized a town hall meeting for commercial tricycle and motorcycle operators in Kafanchan and its environs. The town hall meeting was intended to sensitise especially, …

Read More »

An Yi Rashin Babban Gwarzo Mai Kishin Kasa – Ramalan Yero

An Yi Rashin Babban Gwarzo Mai Kishin Kasa – Ramalan Yero Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Muktar Ramalan Yero ( Dallatun Zazzau)  ya bayyana rasuwar tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Abdulkadir Balarabe Musa a matsayin wani babban rashin da zai yi wahalar cikewa. Tsohon Gwamna Mukatar Ramalan …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa

 Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu a halin yanzu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya rasu. Bayanin rasuwar tasa ya fito daga tsohon ssnatan yankin Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani da ya rubuta sanarwar mutuwar a shafinsa na tuwita …

Read More »