Home / 2020 / November / 12

Daily Archives: November 12, 2020

Gwamnonin Arewa Sun Ji Kunya ?

Gwamnonin Arewa Sun Ji Kunya ? Mustapha Imrana Abdullahi Wani dan jam’iyyar APC a Jihar Kaduna ya bayyana abin da Gwamnonin arewacin Nijeriya suka yi a matsayin abin kunya na rashin zuwa Sallar Jana’izar ta tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa. Alhaji Yahaya Ji Sambo ne ya …

Read More »

An Kama Mutane Uku Da Ke Yada Bayanan Karya A Kaduna

An Kama Mutane Uku Da Ke Yada Bayanan Karya A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida Malam Samuel Aruwan sun yi nasarar kama wadansu mutane uku da suke yada bayanan karya wai za a kai hari a wani  …

Read More »