Home / 2020 / November / 24

Daily Archives: November 24, 2020

Tsohon Shugaban Kasar Nijar Tandja Mamadou Ya Rasu

Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwa ce da aka karanta a kafar talabijin ta gwamnatin jamhuriyar Nijar ta bayyana rasuwar tsohon shugaban kasar malam Tandja Mamadou. Tuni dai gwamnatin kasar karkashin jagorancin shugaban Issoufou Mahamadou ta mika sakon ta’aziyarta ga ‘yan kasar da iyalan tsohon shugaban kasar tare da ayyana …

Read More »

2023 :An Kai El- Rufa’I Kotu

Imrana Abdullahi Sakamakon irin tsananin matsuwar da wadansu mutane suka yi domin ganin Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i ya tsaya takarar neman shugabancin Nijeriya a shekarar 2023 yasa wadansu mutane suka kai shi kotu. Su dai wadanda suka kai shi kotun sun ce sun yi hakan ne domin …

Read More »

Har Yau Babu Labari Game Da Babawuro Tofai

    Mustapha Imrana Abdullahi Tun da masu Garkuwa da mutane suka kama dan uwan ministan aikin Gona mai suna babawuro Tofai ya zuwa yanzu dai babu wani labari a game da inda yake ko wani muhimman sahihin bayani a kan hakan.   Babawuro Tofai dai shi ne mai rikon …

Read More »