Ana Kokarin Haifar Da Rikicin Addini A Nijeriya – DSS Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar tsaron farin kaya ta kasa (DSS) ta bayyana cewa akwai wani shirin da ya da ce ta ankarar da jama’a na kokarin haifar da fitina da sunan rikicin addini a kasa baki daya. Hukumar ta ce …
Read More »Daily Archives: January 11, 2021
Yan Nijeriya Na Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal
Yan Nijeriya Na Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Abdulmumin Giwa Ne Ya Rubuto Yan Nijeriya daga kowace kusurwa, lungu da sako na fadin kasar suna murnar ta ya Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal muranar ranar haihuwarsa da ya yi bikin ranar haihuwar a ranar Lahadin …
Read More »Nigerians felicitate with Governor Tambuwal on his Birthday
Nigerians felicitate with Governor Tambuwal on his Birthday By Abdulmumin Giwa Nigerians from all nooks and cranny have joined the Sokoto state governor, Aminu Waziri Tambuwa to celebrate his birthday on Sunday. Tambuwal who clocked fifty five years on the 10th of January received bundles of well wishes …
Read More »Allah Ya Yi Wa Kanar Aminu Isa Kontagora Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Kanar Aminu Isa Kontagora Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren Gwamnatin Jihar Neja Ahmed Ibrahim Matane ya bayyana kaduwarsa da jin rasuwar tsohon Gwamnan Jihohin Kano da Benuwai kanar Aminu Isa Kontagora, ritaya. Kanar Aminu Isa Kontagora ya rasu ne a Abuja bayan fama da gajeruwar rashin …
Read More »Coalition of Sokoto Law students confers Award of Excellence on Wamakko
Coalition of Sokoto Law students confers Award of Excellence on Wamakko The Coalition of Sokoto State Law students has conferred an Award of Excellence on the Chairman, Senate Committee on Defence and Deputy Chairman, Senate Committee on Anti Corruption,Senator Aliyu Magatakarda Wamakko, for his outstanding invaluable contributions to …
Read More »