Karfin Bindiga Ba Zai Magance Matsalar Tsaron Nijeriya Ba – Bayero Fullo Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren kungiyar matasan Fulani ta FUSADAN Bala Bayero Fullo ya bayyana cewa ba za a samu magance matsalar tsaron da ke faruwa a Nijeriya ba da karfin bindiga ba. Bala Bayero Fullo, ya bayyana hakan …
Read More »Daily Archives: January 31, 2021
Shugabannin Rundunonin Tsaron Nijeriya Sun Je Jihar Borno A Karon Farko
Shugabannin Rundunonin Tsaron Nijeriya Sun Je Jihar Borno A Karon Farko Mustapha Imrana Abdullahi Sababbin Shugabannin Rundunonin tsaron Nijeriya sun kaiwa Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zullum ziyarar farko tun lokacin da suka kama aiki A lokacin ziyarar Gwamnan ya bukace su da su ci gaba da samun kyakkyawar dangantaka …
Read More »PUAN Inaugurate Kaduna Chapter Executive
PUAN Inaugurate Kaduna Chapter Executive By Usman Nasidi; Kaduna. In an effort to see free, fair and credible elections in Nigeria that is why the Polling Units Ambassadors of Nigeria was in place (PUAN) had inaugurated and sworn-in Kaduna State chapter executive to officially represent the organization at the state …
Read More »