Ba Mu Hana Kananan Hukumomi Karbar Haraji Ba – Dan Majalisa Aminu Makarfi Imrana Abdullahi Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Makarfi a majalisar dokoki ta Jihar Kaduna Alhaji Aminu Ahmad Makarfi ya Karyata jita jitar da ake yadawa cewa wai sun yi doka a majalisar dokoki sun hana kananan …
Read More »Daily Archives: February 3, 2021
Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Shugaban Zakka Muhammad Lawal Maidoki Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Bauanan da muke samu daga Jihar Sakkwato na cewa Allah ya yi wa Mahaifiyar shugaban hukumar Zakka na Jihar Malam Muhammad Lawal Maidoki (sadaukin sakkwato) rasuwa. Za a yi Sallar Jana’izata da Yammacin nan ranar Laraba …
Read More »Gwamna El-Rufa’I Zai Yi Amfani Da Jirgin Sama Domin Raba Magunguna
Gwamna El-Rufa’I Zai Yi Amfani Da Jirgin Sama Domin Raba Magunguna Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufai na ganin jama’ar Jihar sun samu ingantaccen magani domin kula da lafiyarsu a yanzu haka shahararren Malamin ya sanya hannu a wata yarjejeniya da wani kamfani mai …
Read More »Kungiyar AYDA Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi
Kungiyar Matasan Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi Imrana Abdullahi Kungiyar ci gaban Matasan yankin arewacin Nijeriya Arewa Youth Development Association (AYDA) sun yi kira ga daukacin Gwamnonin arewacin kasar 19 da su hada kai da nufin magance matsalar tsaron da ke addabar yankin. Shugaban kungiyar …
Read More »