Home / Idon Mikiya / Buhari Ya Kaddamar Da Fara Aiki Da Jiragen Yaki

Buhari Ya Kaddamar Da Fara Aiki Da Jiragen Yaki

Daga Abdullahi Dan Dorawar Andi

A kokarin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Alhaji Muhammadu Buhari na ganin an kawo karshen rashin tsaro a tarayyar Nijeriya Gwamnatin ta kaddamar da fara aiki da jiragen yakin sama guda uku masu feshin wuta da kansu.

Gssu nan kamar yadda za a gansu a cikin hotuna.

Jirgin kenan
Wannan shi ne Jirgin farko da Buhari ya kaddamar
Jirgi na biyu
Wannan ne jirgi na biyu da Buhari ya kaddamar
Jirgi na
Ga dai Jirgi na uku nan da Buhari ya kaddamar

About andiya

Check Also

NORTHERN GOVERNORS CALL FOR INVESTIGATION OF ALLEGATIONS BY DR. OBADIAH MAILAFIYA

PRESS STATEMENT   The Northern Governors Forum has called on security agencies to investigate the …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *