Home / Garkuwa

Garkuwa

Ina Neman Hakki Na Ne A Gaban Kotu – Musa Gashash

Daga  Imrana Kaduna Sardaunan matasan Nijeriya Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashas ya maka rundunar Sojin Nijeriya a gaban babbar Kotun Tarayya da ke da zamanta a Kaduna yana neman hakkinsa Mai Shari’a Alkaliyar babbar Kotun tarayya  Z. B Abubakar, ta karatu karar a lokacin wani zaman kotun da aka yi …

Read More »

Hadiza Bala Usman Ta Karbi Bakuncin Mataimakin Gwamnan Kano

Hadiza Bala Usman Ta Karbi Bakuncin Mataimakin Gwamnan Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Shugabar hukumar kula da tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya Hajiya Hadiza Bala Usman ta karbi bakuncin mataimakin Gwamnan Jihar Kano Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna. Shugabar hukumar Hajiya Hadiza Bala Usman, ta karbi bakuncin mataimakin Gwamnan Jihar Kano Dakta Nasiru …

Read More »

An Rushe Gidan Wani Mai Garkuwa Da Mutane A Katsina

Daga Abdullahi Kanoma Gwamnatin jihar Katsina tare da hadin gwiwar jami’an tsaron Sojoji da yan Sanda sun jagoranci rusa tare da kona gidan wani barawo mai Garkuwa da mutane don neman kudin fansa a dajin Gwarjo da ke cikin karamar hukumar Matazu. A ranar talatar da ta gabata 21/01/2020 Rundunar …

Read More »

An Karrama Babban Editan Gaskiya Ta Fi Kwabo

Tambarin Mujallar Garkuwa kenan

Sakamakon irin ayyukan da ya dade yana gudanarwa domin ci gaban kasa a fannin aikin Jarida da rubuce rubuce yasa kamfanin Duniyar kwamfuta da suka wallafa wani babban Littafi domin sanar da jama’a ilimin na’ura mai kwakwalwa a cikin harshen hausa. Kamar yadda kamfanin duniyar kwamfuta ya shaidawa duniya cewa …

Read More »