Home / Ilimi

Ilimi

Ganduje Ya Bayar Da Kudin Gyaran Makarantun Firamare A Kano

Imrana Abdullahi Kamar yadda aka Sani Gwamnati ta mayar batun ilimin Firamare da Sakandare  kyauta domin a samu ci gaban da kowa yake fatan ganin an samu. Gwamnan Jihar Kano Alhaji Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa daukacin kananan hukumomi 44 kudin gyaran makarantun Firamare, domin yin  kai tsaye wajen …

Read More »

Isma’il Shehu Ya Zama Furofesa

Imrana Abdullahi Wani fitaccen dan jarida mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum masanin kimiyyar siyasa  kuma Malamin jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Malam Isma’il Shehu ya zama Firofesa an dai nada shi wannan matsayi ne a kwanan nan. Hakan tasa yan uwa da abokan arziki ke taya …

Read More »

Kungiyar Kwadago Ta Bukaci A Biya Ma’aikata Hakkinsu

Shugaban Kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Magaji Suleiman, ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’i, da ta biya ma’aikatan kananan hukumomi dubu 21 da Malaman makaranta da aka sallama daga aiki harkokinsu. Kwamared Ayuba Suleiman, ya yi wannan …

Read More »

Za A Koyar Da Yan Firamare Ta Rediyo A Kaduna

A kokarin ganin an ci gaba da bayar da ilimi ga yara a makarantun Firamare da ke Jihar Kaduna hukumar samar da ilimin bai daya ta Jihar ta fitar da tsarin jadawalin koyar da daliban Firamare da kafar yada Labaran rediyon Jihar Kaduna. Wannan jadawalin koyar da daliban na dauke …

Read More »