Home / Ilimi (page 3)

Ilimi

An Gano Haramtattun Jami’o’i 49 A Najeriya

….AN GANO HARAMTATTUN JAMI’O’I A NAJERIYA A kokarin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban Muhammadu Buhari na ganin an gyara harkokin ilimi domin a samu ilimi mai inganci ya sa hukumar da ke kula da jami’o’I ta kasa (NUC) karkashin jagorancin Farfesa Abubakar Rashid, suka gano jami’o’in da ke gudanar da …

Read More »

ZA MU MAGANCE MATSALAR HIZBURRAHIM FUNTUWA – SARKIN MUSULMI

  Daga Hussaini Yero, Funtua Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar ya dau Alwashin magance matsalar Makarantar Madarasatu Ziburahim karkashin jagorancin zawuyar Shek Abubakar Alti Funtuwa da ke cikin Jihar Katsina.   Sarkin ya bayyana haka ne a lokacin bikin yaye dalibai mahadata Al’kur’ani da saukar sa a yau …

Read More »

GOBARA TA KONE MAKARANTAR LIMAN SA’IDU FUNTUWA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI BAUANAN da muke samu daga cikin garin Funtuwa Jihar Katsina sun tabbatar mana cewa wata mummunar Gobara ta Kone kusan dukkan shahararriyar  makarantar Liman Sa’idu da ke Unguwar Dutsen reme. Ita dai wannan makarantar ta Liman Sa’idu Funtuwa ita ce ta farko da aka fara ginawa da …

Read More »