Home / Kasuwanci

Kasuwanci

An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna

An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Barista Muhammad Sani Suleiman, shi ne sakataren hukumar kula da kasuwanni ta Jihar Kaduna ya bayyana cewa a kokarin Gwamnatin Jihar na ganin ta kare dukiyar jama’a yasa aka yi tsarin yi wa dukkan wani mai sana’ar yin …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda aka samu sanarwa daga Nuruddeen Lemu a madadin iyalan Shaikh Dokta Ahmad Lemu cewa Allah ya yi masa Rasuwa a safiyar yau a garin Minna na Jihar Neja a tarayyar Nijeriya. Kamar dai yadda sanarwar ta bayyana …

Read More »

An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna

An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi  Mazauna rukunin gidaje na Ministerial Pilot da ke Milenium city cikin garin Kaduna sun fito kwansu da kwarkwata domin yin Zanga zangar cika masu kudin wutar da kamfanin raba wutar lantarki yake yi masu.   Su dai wadannan mutane …

Read More »

Gwamnatin Buhari Na Taimakawa Matasa – Dikko Radda

Gwamnatin Buhari Na Taimakawa Matasa – Dikko Radda Alhaji Dokta Dikko Umar Radda shugaban hukumar da ke kokarin kara inganta kanana da matsakaitan masana’antu na tarayyar Nijeriya ya bayyana dalilin da yasa hukumarsa suka shirya gagarumin bikin baje kolin kanana da matsakaitan masana’antu domin Sada su da kamfanoni, Bankin Manoma …

Read More »