Home / Labarai

Labarai

A Kalla Mutane 78 Sun Mutu A Harin Bam 

 Imrana Abdullahi Rahotannin da kw  fitowa daga kasar Lebanon na cewa a kalla mutane 78 sun rasa ransu a wani harin Bam da aka kai a kasar. Rahotannin suna cewa a halin da ake ciki mutane na ta neman yan Uwansu sakamakon tashin Bam din da aka samu. Firayim ministan …

Read More »

Yan Bindiga Sun Sace Mata 17 Tare Da Dimbin Dukiya

 Imrana Abdullahi Wasu mutanen da ke garin Zakka a karamar hukumar Safana cikin Jihar Katsina sun koka game da irin yadda Yan Bindiga suka zagaye garin a ranar Lahadin da ta gabata inda suka kwashe mata 17 da suka hada da yan mata da matan aure tare da wata karamar …

Read More »

An Hana Yin Hawan Sallah A Masarautun Jihar Kano Biyar

Imrana Abdullahi Majalisar zartaswar Jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana hanin yin hawan Sallah a duk fadin Jihar. Kwamishinan yada labarai na Jihar Kano Malam Muhammad Garba ne ya shaidawa manema labarai a lokacin wani taron manema labarai da ya yi a Kano. Malam Muhammad Garba …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Isma’ila Isa Funtuwa Rasuwa

Imrana Abdullahi Sanannen shahararren dan kasuwa kuma masanin harkokin wallafa Jarida daya daga cikin shugabannin harkar yada labarai, Malqm Isma’ila Isa Funtuwa ya rasu. Ya dai rasu ne a garin Abuja a lokacin da ake duba lafiyarsa. Ya rasu yana da shekaru 78 a duniya. Bayanai dai sun bayyana cewa …

Read More »