Home / Labarai (page 10)

Labarai

Ina Goyon Bayan Palastinawa – Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi

Daga Imrana Abdullahi Dokta  Sulaiman Shuaibu Shinkafi, sanannen dan Gwagwarmaya ya bayyana cikakken goyon bayansa ga  Kasar Palasdinu da al’ummar Palasdinawa, inda ya kafa tutar kasar Palasdinu a gidansa da ke unguwar Badarawa cikin garin Kaduna da ke arewacin tarayyar Najeriya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya kuma yi kira ga …

Read More »