Home / Labarai (page 13)

Labarai

Kungiyar Mawallafa Sun Karrama Yusuf Umar Garkuwa

Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin ganin ya Tallafawa rayuwar marasa karfi da ke cikin al’umma ta fuskar ilimi, koyar da sana’o’i, kula da lafiya da sauran hanyoyin inganta rayuwar al’umma hakan ta Sanya kungiyar masu wallafa jaridu da mujallu na arewacin Najeriya karkashin “Arewa Publishers Forum”, suka Karrama Yusuf …

Read More »

Tinubu Ya Nada Halilu A Matsayin Sabon Shugaban NASENI

Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Juma’a, ya nada Khalil Suleiman Halilu a matsayin sabon mataimakin shugaban zartarwa kuma babban jami’in hukumar kula da harkokin kimiyya da kere-kere ta kasa (NASENI). Wata sanarwa da mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da yada …

Read More »

BABBAN HAFSAN TSARON NAJERIYA  CHRISTOPHER MUSA YA ZIYARCI JAGORORIN MAJALISAR KOLI NA MUSULUNCI A MASALLACIN TSAKIYA NA ABUJA

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Gwabin Musa, ya kai ziyarar tabbatar da zaman lafiya ga shugabannin majalisar koli ta harkokin addinin musulunci a masallacin kasa da ke babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’a. Babban hafsan sojan ya bayyana cewa, makasudin ziyarar tasa ita …

Read More »

Minista Hannatu Musawa Ta Kaiwa Ganduje Ziyarar Girmamawa

Daga Imrana Abdullahi A kokarin ta na ganin a koda yaushe ta girmama iyaye, shugabanni da dukkan daukacin magabata sabuwar ministar al’adu da kirkirar al’amuran tattalin arzikin kasa domin amfanin jama’a, Barista Hannatu Musa Musawa ta kaiwa shugaban jam’iyyar APC na kasa Dokta Abdullahi Umar Ganduje ziyarar bangirma a gidansa …

Read More »

Burina Ciyar Da Duniya Abinci. – Ibrahim Nyauri Buba 

Daga Imrana Abdullahi Tsohon mai shari’a Ibrahim Nyauri Buba,Walin Mambilla,Turaki Gashaka na masarautar ƙaramar hukumar Sardauna ta Jihar Taraba, kuma Majidaɗin matasan Arewa, ya ce duba da halin da ake ciki a ƙasa,burinsa shi ne ya ciyar da duniya da abinci ba kawai ƙasa Nijeriya ba. Ibrahim Nyauri Buba,ya bayyana …

Read More »