Home / Lafiya

Lafiya

Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin A Dauki Likitoci 40

Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin A Dauki Likitoci 40 Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zullum, na ganin ya samar da ingantaccen tsarin kula da lafiyar jama’a ya bayar da umarnin kara daukar Likitoci 40 da kuma amincewa da a fadada asibitin Kwararru. Gwamnan da …

Read More »

NA KEBE KAINA – Inji Gwamna Jihar Sakkwato

NA KEBE KAINA….Gwamnan Jahar Sakkwato, Alahaji Aminu Waziri Tambuwal (CFR, Mutawallen Sokoto) A lokacin tafiye-tafiyen aiki da na yi a cikin ‘yan kwanakkin nan, na  yi mu’amular aiki ta qut-da-qut da wasu manyan mutane wadanda gwajin da aka gudanar ya nuna sun harbu da cutar Korona (Covid-19) a saboda haka …

Read More »

Gwajin Cutar Korona A Jihar Kaduna Kyauta Ne

Gwajin Cutar Korona A Jihar Kaduna Kyauta Ne Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Dokta Hadiza Balarabe da Kwamishiniyar lafiyan Jihar kaduna sun tabbatar da cewa yin Gwajin cutar Korona kyauta ne a Jihar kaduna. Sun tabbatar da hakan ne a wajen wani taron tattaunawa da kafafen rediyo domin …

Read More »

Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I  

Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana cewa bashi dauke da wannan cuta ta Korona. Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da kafafen yada Labarai a cikin gidan Gwamnatin Jihar da aka yada …

Read More »

A Kaduna Abin Jiya Zai Dawo Ne

Akwai Yuwuwar Saka Dokar Hana Fita A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ta gargadi jama’a game da yuwuwar sake shiga dokar hana fita kashi na biyu madamar mutane ba su kiyaye da ka’idojin hana dauka da yada cutar Korona ba. Bayanin …

Read More »

Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa

Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa Imrana Abdullahi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubalar ya kaiwa wani mai unguwa ziyarar gaisuwar rashin lafiya. Shi dai mai unguwar da ke Rijiyar Kade a karamar hukumar Kware cikin Jihar Sakkwato ya dade bashi da lafiya. Kamar yadda bayanai …

Read More »

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Rufe Asibitin Zango 

Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta rufe asibitin Zango mai suna “Zango Islamic Clinic  and Maternity Home” saboda suna gudanar da aiki ba tare da izinin hukuma ba. Shi dai wannan asibitin na nan ne a kan titin Zango a unguwar Tudun wada kaduna a karamar hukumar Kaduna ta Kudu, …

Read More »