Home / Lafiya (page 2)

Lafiya

HUKUMAR UNICEF ZA TA ZUBA JARI A JIHAR ZAMFARA 

Daga Imrana Abdullahi BIYO BAYAN IRIN KOKARIN DA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA KEYI NA GANIN JIHAR TA SAMU ZAMA DA KAFAFUNTA YASA A YANZU HUKUMAR UNICEF TA AMINCE DA KARA ZUBA JARI DOMIN INGANTA AL’AMURAN LAFIYA, ILIMI DA KUMA CI GABAN MATA. Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal ya tabbatar wa …

Read More »

Gwamnatin Yobe Ta Amince Da Sanya Fitilun Kan Hanya

      Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Majalisar zartaswar jihar Yobe ta amince da kashe Naira biliyan 3,129,608,370,00 don saye da kuma sanya fitilun masu amfani da hasken rana,  guda 2,880 a manyan garuruwa biyar na jihar. Kwamishinan ma’aikatar yada labarai da  harkokin cikin gida da al’adu na jihar …

Read More »

Wani Dan Jarida A Kaduna Zai Taimaka Da Kodarsa

Ceton Rayuwar Wani wani dan jarida mazaunin Jihar Kaduna kuma tsohon sakataren kungiyar yan jarida ta kasa reshen Jihar Kaduna, kwamared John Femi Adi, ya bayyana aniyrsa ta bayar da taimakon Kodarsa ga diyar tsohon mataimakin shugaban majalisar Dattawa Sanata Ekweremadu. Ya dai bayyana hakan ne a wani rubutun da …

Read More »