Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya ware kudi kimanin Naira biliyan dubu N12.1 domin a kashe su a fanin aikin Gona a cikin kasafin kudi na shekarar 2021, wanda ya gabatar kwananan a gaban zauren majalisar Jiha. Gwamnan ya ce “Wannan wata hanyace ta samar …
Read More »Buhari Na Kiran Ayi Noma Ne Domin Ya Taimaki Kasa, Tattalin Arzikin Ta – Tijjani Bambale
Imrana Abdullahi Wani mai sharhi a kan al’amuran Yau da kullum Alhaji Tijjani Bambale, ya bayyana kiraye Kirayen da shugaban kasa Alhaji Muhammadu Buhari ke yi wa manoma na su tashi tsaye domin samar da abinci a kasa da cewa abune wanda ya dace kuma ya nuna irin yadda shugaba …
Read More »Noma Ne Sahihiyar Hanyar Ci Gaba – Mannir Yakubu
Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Mannir Yakubu ya bayyana Noma a matsayin sahihiyar hanya ingantatta wadda za ta ciyar da tattalin arzikin Najeriya gaba. Alh Mannir Yakubu ya kuma bayyana nasarori da ci gaban da gwamnatin jihar katsina ta samu a fannin noma a jihar Katsina a …
Read More »Mune Kan Gaba A Fannin Noma – Babangida Mu’azu
Tsohon Gwamnan Jihar Neja Dakta Aliyu Babangida Mu’azu kuma shugaban gidauniyar tunawa da marigayi Sardauna ya bayyana cewa tsarin noman shinkafar da ake tafiyarwa a fadin tarayyar Nijeriya zai kai kasar ga samun nasarar da kowa ke bukatar ya gani. Aliyu Babangida Mu’azu ya bayyana hakan ne a lokacin da …
Read More »