Home / Siyasa (page 5)

Siyasa

YADDA LAMIDI APAP YA SHA DA KYAR A KOTUN ABUJA

Sakamakon irin yadda al’amura suka kasance tun bayan kammala zaben shugaban kasa na shekarar 2023 da ya gabata, jam’iyyar Lebo ta shiga cikin wani hali na tsaka mai wuya Inda aka samu wadansu bangarori biyu masu ikirarin cewa suke da shugabancin jam’iyyar a mataki na kasa. Kamar dai yadda lamarin …

Read More »

KUNGIYAR MATASAN NAJERIYA NA GOYON BAYAN SANATA YARI

  Daga Imrana Abdullahi Daukacin yayan kungiyar matasan Najeriya sun bayyana cikakken hadin kansu da goyon baya ga zababben Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari Shetiman Zamfara domin ya Dare kujerar shugaban majalisar Dattawa ta kasa. Yayan kungiyar sun bayyana hakan ne a lokacin da suka kai wata ziyara ofishin hedikwatar jam’iyyar …

Read More »

ZAN YI WA KOWA ADALCI -GWAMNA UBA SANI

…Zamu yi aiki tare da kowa …Za mu Gina Al’umma DAGA IMRANA ABDULLAHI Sabon zababben Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bayyana cewa zai yi wa kowa adalci a lokacin tafiyar da jagorancin Jihar Kaduna da Allah ya bashi. Sanata Uba Sani ya bayyana hakan ne a lokacin da …

Read More »