Home / Labarai / Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Alhamis Da Juma’a Su Zama Ranakun Hutu

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Alhamis Da Juma’a Su Zama Ranakun Hutu

Imrana Abdullahi
Gwamnatin tarayyar Nijeriya karkashin jagorancin Muhammadu Buhari ta bayyana ranakun Alhamis 30 ha watan Yuli da Juma’a 31 ga watan Yuli, 2020 a matsayin ranakun hotun babbar Sallar Layya da al’ummar musulmin kasar za su yi a ranar Juma’a.
Gwamnatin dai na taya daukacin al’ummar musulmin murnar babbar Sallar da fatan za su yi ta lafiya tare da samun nasarar da kowa ke bukata.

About andiya

Check Also

Akwai Yuwuwar Sake Kakaba Dokar Kulle A Jihar Kaduna – El- Rufa’i

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ya bayyana cewa akwai yuwuwar …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *