Home / Kasuwanci / Hukumar AMCON Ta Karbe Kamfanin Buba Galadima Saboda Bashin Miliyan Dari Tara
Tambarin Mujallar Garkuwa kenan
Tambarin Mujallar Garkuwar Jama'a

Hukumar AMCON Ta Karbe Kamfanin Buba Galadima Saboda Bashin Miliyan Dari Tara

Hukumar kula da bankuna a tarayyar Nijeriya AMCON ta kwace Gida da kamfanin Buba Galadima, wanda ya kasance a can baya makusancin shugaba Muhammadu Buhari ne na Nijeriya.
Kamar yadda rahotannin suka nuna cewa an Karbe wadannan kadarorin ne saboda “wani bashin da ya kai miliyan dari Tara”
 (900).
Jami’in hulda da jama’ a na hukumar AMCON Jude Nwauzor, ya bayyana hakan a cikin wata takardar sanarwa a ranar Talata.
Ya ce Galadima da kamfaninsa na  Bedko Nigeria Limited suna rike da bashin AMCON da ya kai kusan miliyan dari 900 da aka karba daga Bankin Unity a shekarar 2011.

About andiya

Check Also

Sokoto state government dethrones 15 traditional leaders, four others being investigated for various offences

  By S. Adamu, Sokoto Fifteen Sokoto traditional leaders have been dethroned by the Sokoto …

Leave a Reply

Your email address will not be published.