Home / Tag Archives: Bauchi

Tag Archives: Bauchi

An Yi Tir Da Kalaman Gwamna Samuel Ortom

An Yi Tir Da Kalaman Gwamna Samuel Ortom …..Gwamna Samuel Ortom Na Banuwai Na Kan Garwashin Wuta Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar matasan Nijeriya da ke kokarin fadakarwa tare da wayar da kan al’umma ta Nijeriya ta yi Tir da Allah wadai da irin kalaman Gwamnan Jihar Banuwai da ya Jefa …

Read More »

GWAMNAN BAUCHI YA RATTABA HANNU KAN WASU DOKOKI UKU 

GWAMNAN BAUCHI YA RATTABA HANNU KAN WASU DOKOKI UKU Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na jihar Bauchi a ranar Laraba ya rattaba hannu Kan kudiri guda Uku wadda Majalisar Dokoki ta aike  Masa domin  su zama doka Yan majalisar  sun Kuma bukaci cewa wadannan dokoki  da a aiwatar dasu. Wannnan Kudirin …

Read More »

GWAMNAN BAUCHI YA RABA KEKE NAPEP DA MOTOCI

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na Jihar Bauchi ya sake raba keke NAPEP  guda dari 655 a karo na biyu da Motocin Sufuri 154 don inganta yanayin harkan Sufuri a jihar. Gwamnan a lokacin da yake raba kayan a Bauchi, ya ce wannan raba Ababen hawa na daya’ …

Read More »

CP Lawan Tanko Order For Deployment Of Anti – Riot

  THE COMMISSIONER OF POLICE BAUCHI STATE POLICE COMMAND CP LAWAN TANKO JIMETA psc, ORDERED FOR DEPLOYMENT OF ANTI-RIOT POLICE UNIT (MOBILE POLICE FORCE) ACROSS THE STATE. In line with the Inspector General of Police, IGP Mohammed Abubakar Adamu, NPM, mni directives for the deployment of anti-riot officers to protect …

Read More »