Home / Tag Archives: Bello

Tag Archives: Bello

Allah Ya Yi Wa Sanata Bello Maitama Rasuwa

  Bayanan da muke samu daga Jihar Jigawa da ke arewacin tarayyar Najeriya na cewa  Allah yayi wa Sardaunan Dutse Alhaji Bello Maitama rasuwa Sanata Bello Maitama Sule ya rasu ne bayan fama da gajeruwar rashin lafiya. Ya taba zama ministan ma’aikatar ciniki tun a zamanin NPN lokqcin mulkin marigayi …

Read More »

Kada Kowa Ya Kai Kara Kotu – Mamadi

Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Muhammad Abubakar Mamadi ya yi kira ga daukacin yayan jam’iyyar APC da ke karamar hukumar Igabi su dari uku da Talatin 332 da suka tsaya takara da kada su je kotu, domin sun dauki matakin yi wa kowa adalci. Honarabul Muhammad Abubakar Mamadi ya bayyana hakan …

Read More »

Ma’aikata Ba Su Taimakawa Gwamnati A Zamfara

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, ya bayyana cewa in har ma’aikatan Gwamnatin Jihar Zamfara na son karin albashi ya dace su rika taimakawa Gwamnati domin al’amura su ta fi kamar yadda ya dace. Gwamnan na amsa tambaya ne game da batun karin Albashi inda ya ce …

Read More »