Dangane da kalubalen tsaro da ake fuskanta a baya-bayan nan a wasu kananan hukumomi a Jihar Katsina, ya sa Gwamnatin Jihar ta yi gyara a kan batun dokar Keke Napep da kuma Baburan hawa inda a yanzu dokar ta koma daga karfe 10 na Dare zuwa karfe 6 na safe. …
Read More »Gwamna Masari Ya Mayar Da Dokar Hawan Babur Karfe 11 Na Dare
Gwamna Masari Ya Mayar Da Dokar Hawan Babur Karfe 11 Na Dare Mustapha Imrana Andullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana cewa Biyo bayan sauraren koke koken al’umma tare kuma da yin la’akari da ci gaban da ake samu a bangaren tsaro, da yammacin yau Talata da …
Read More »