Home / Tag Archives: Katsina

Tag Archives: Katsina

Yan Sanda Sun Bindige Yan Bindiga Uku, A Katsina

Yan Sanda Sun Bindige Yan Bindiga Uku, A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi   Rundunar yan sandan Jihar Katsina karkashin jagorancin jajirtaccen kwamishinan yan Sanda Sanusi Buba sun samu nasarar bindige wadansu yan bindiga guda uku har lahira.   Su dai wadannan yan bindigan sun addabi al’ummar karamar hukumar Dutsinma da …

Read More »

An Saki Dukkan Daliban Makarantar Kankara – Masari

An Saki Dukkan Daliban Makarantar Kankara – Masari Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana cewa an saki baki dayan Daliban da aka kwashe daga makarantar sakandare ta garin Kankara cikin Jihar Katsina. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawa da ya …

Read More »

Muna Neman Dalibai 333 – Gwamna Masari

Muna Neman Dalibai 333 – Gwamna Masari Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya shaidawa tawagar Gwamnatin tarayya da suka zo Katsina domin jajantawa mutanen Jihar Katsina game da sacewa a lokacin da aka tarwatsa daliban makarantar sakandare ta GSSS  Kankara cewa ya zuwa yanzu suna …

Read More »