Mustapha Imrana Abdullahi Sanata mai wakiltar yankin Kaduna ta tsakiya Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa akwai kyakkyawan tsarin da za a gina katafaren asibitin Gwamnatin tarayya a unguwar Rigasa. Sanata Uba Sani Sani shi ne shugaban kwamitin harkokin Bankuna da kudi tare da al’amuran harkokin bashin kasashen waje na …
Read More »