Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an inganta shirin kula da lafiyar jama’a Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Sokta Dauda Lawal ta kammala kashi na uku na Shirin Inganta Lafiyar al’umma Kyauta, inda aka duba mutane sama da 2,213. Shirin na musamman da aka fara a watan Yulin bara, …
Read More »Masari Ya Bude Katafaren Ginin Ma’aikatan Kiwon Lafiya A Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana sabon tsarin tara kudin fansho tsakanin Gwamnati da ma’aikata a matsayin tsayayyen tsarin da kowa zai amfana bayan ajiye aikinsa. Gwamnan ya bayyana hakan ne a wajen babban taron bude katafaren ginin da kungiyar ma’aikatan lafiya …
Read More »Likita Ya Ce In Sha Ruwa Da Yawa – Shugaban Efcc Bawa
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar Efcc Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa Likitan da ya duba shi ya tabbatar masa cewa komai lafiya, amma dai ya sha ruwa da yawa. Bawa ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talbijin na “channels” inda ya ce hakika komai lafiya kalau. …
Read More »Masu Matakin Albashi Kasa Da 14 Su Yi Aiki Daga Gida – El- Rufa’I
Masu Matakin Albashi Kasa Da 14 Su Yi Aiki Daga Gida – El- Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I ta bayar da sanarwar cewa dukkan wani da yake kasa da matakin Albashi na 14 su ci gaba da yin aiki daga gidajensu …
Read More »