Home / Tag Archives: Makamai

Tag Archives: Makamai

Jama’a Su Nemi Makamin Kare Kansu

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya yi kira ga jama’ar Jihar da su samu makamin da za su kare kawunansu daga garin yan bindiga na babu gaura ba dalili da ke neman zama ruwan Dare a duk fadin Jihar. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne …

Read More »

Jami’an Tsaro A Kaduna Sun Gano Makaman Bangaren Kachalla

Jami’an Tsaro A Kaduna Sun Gano Makaman Bangaren Kachalla Mustapha Imrana Abdullahi Jami’an tsaron da ke aiki a karkashin Rundunar tsaro ta Thunder Strike sun tabbatarwa da Gwamnati cewa sun samu nasarar samun bindigogi hudu kirar AK47 da suka tabbatar da cewa na bangaren marigayi Nasiru Kachalla ne. Kamar yadda …

Read More »