Home / Tag Archives: Mamadi

Tag Archives: Mamadi

Kada Kowa Ya Kai Kara Kotu – Mamadi

Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Muhammad Abubakar Mamadi ya yi kira ga daukacin yayan jam’iyyar APC da ke karamar hukumar Igabi su dari uku da Talatin 332 da suka tsaya takara da kada su je kotu, domin sun dauki matakin yi wa kowa adalci. Honarabul Muhammad Abubakar Mamadi ya bayyana hakan …

Read More »

Gwamna Malam Nasiru El- Rufa’i Adalin Mutum Ne – Mamadi

Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul  Muhammad Abubakar Mamadi daga karamar hukumar Igabi, ya bayyana Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i da cewa mutum ne da ke son yi wa kowa adalci domin kwalliya ta biya kudin Sabulu. Muhammad Abubakar Mamadi ya bayyana hakan ne lokacin da yake yi wa …

Read More »