Imrana Abdullahi daga cikin kaduna Kwamishinan ma’aikatar kula da harkokin cikin gida da tsaro na Jihar kaduna Samuel Aruwan a kan hanyarsa ta dawowa kaduna daga Jaji ya tsaya domin yin jinjina ga wadansu mutane yan kishin kasa da suka yi aikin tsaftace dajin da yan ta’adda ke labewa a …
Read More »