Home / Tag Archives: Sakkwato

Tag Archives: Sakkwato

Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir rasuwa

Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato mahaifar marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a safiyar yau Litinin. Ya rasu yana da shekaru 54 kuma kafin rasuwarsa ya taba zama minista a tarayyar Nijeriya kuma ya rike matsayin mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma.

Read More »

An Shawarci Yan Nijeriya Su Zama Masu Kaunar Yan Uwansu

Imrana Abdullahi Wani mai kishin kasa da taimakon Al’umma a tarayyar Nijeriya, Alhaji Zayyanu Aliyu, ya shawarci mawadata da suke da Kumbar Susa da su hanzarta taimakawa marasa karfi da ke cikin Al’umma, da irin kayayyakin abinci da na amfanin yau da kullum.  Kamar yadda ya bayyana cewa ba wani …

Read More »

An Samu Bullar Korona Bairos A Sakkwato

 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana samun mutum na farko dauke da cutar Covid – 19 da ake kira da Korona bairos a Jihar.   Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan da ya karbi rahoton kwamitin karta kwana da aka kafa a game da cutar korona …

Read More »