Home / Tag Archives: Umar

Tag Archives: Umar

Umar Ne  Mukaddashin Shugaban EFCC 

Daga Imrana Abdullahi  Mohammed Umar, Daraktan Ayyuka, shi ne shugaban riko na Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa na (EFCC). Nadin nasa ya biyo bayan dakatarwar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Abdulrasheed Bawa. Tinubu, a wata sanarwa da Daraktan yada labarai na ofishin sakataren gwamnatin tarayya, …

Read More »

Yadda Ake Noman Waken Soya

Yadda Ake Noman Waken Soya Daga Umar Ahmad Unguwar Buhari Kamar dai yadda masu karanta wannan jarida ta theshieldg.com mai wallafa labarai tare da makaloli a yanar Gizo suka bukata na sanin yadda ake Noman Waken Soya, musamman a yanzu da ya kasance a sahun gaba bangaren amfanin Gona da kamfanoni …

Read More »