Home / Tag Archives: zabe

Tag Archives: zabe

Har Yanzu Shehu Sani Na Jam’iyyar PRP

Har Yanzu Shehu Sani Na Jam’iyyar PRP  Imrana Abdullahi Sanata Shehu Sani da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar Dattawan Nijeriya tsawon shekaru hudu ya bayyana cewa har yanzu ya na nan a cikin jam’iyyar ceton Talakawa mai suna PRP. Shehu Sani ya bayyana hakan ne a lokacin …

Read More »

Ana Ci Gaba Da Kada Kuri’a A Bakori

Ana Ci Gaba Da Kada Kuri’a A Bakori Mustapha Imrana Abdullahi Kamar dai yadda muka fara gaya maku tun da safiyar yau Asabar a garin Bakori da ke Jihar cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta raba kayan zabe cikin lokaci, a ahalin yanzu karfe 12: 17 …

Read More »

Kwankwaso Na Kan Kujerar Gwamna Na Kada Shi -Shekarau

 Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa in ba a manya ba tsohon Gwamnan Kano Alhaji Rabi’u Musa Kwankwaso na kan kujerar Gwamnan Kano amma ya kada shi don haka shi bashi da wata jayayya a tsakaninsu. Ya bayyan haman ne lokacin da yake …

Read More »