Home / Big News / Yan Bindiga Sun Sace Dan Uwan Ministan Aikin Gona

Yan Bindiga Sun Sace Dan Uwan Ministan Aikin Gona

Imrana Abdullahi

Wadansu yan bindiga a ranar Litinin da safe sun kutsa kai gidan iyalan ministan Ma’aikatar aikin Gona Alhaji Sabo Nanono, inda sula to Awon gaba da dan uwansa mai suna Babawuro Tofai.

wani makusancin ministan, mai suna Umar Wali ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce yan bindigan sun Isa gidan ne da misalin karfe 1 na dare a karamar hukumar Gabasawa, colin Jihar Kano.
Kafin yan bindigar su ta fi da Babawuro Tofai, wanda yaro ne a gidan sai da suka yi masa duka wanda har ya samu karya a sanadiyyar harin”, inji Wali.
 

Ya ce har yanzu dai ba su yi magana da wadanda suka sace Babawuro Tofai ba.

 

Ku biyo mu domin samun karin bayani game da lamarin……

About andiya

Check Also

Dangote crashes Diesel price to N1,000 per litre

In an unprecedented move, Dangote Petroleum Refinery has announced a further reduction of the price of diesel from …

Leave a Reply

Your email address will not be published.