Home / Big News / Yan Sanda Sun Gano Sunayen Manyan Yan Siyasa A Gidan Matsfa

Yan Sanda Sun Gano Sunayen Manyan Yan Siyasa A Gidan Matsfa

Imrana Abdullahi
Rundunar yan sanda ta kasa a Jihar Zamfara karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda Usman Nagoggo sun bayyana bankado sunayen wadansu manyan yan siyasa a gidan Matsafa.
Kwamishina Usman Nagoggo ya bayyana cewa sun samu nasarar bankado wannan gidan ne sakamakon bayanan sirrin da rundunar ta samu.
An dai gano sunayen manyan yan siyasa ne a rubuce, kuma bayanai sun bayyana cewa a duk lokacin da matsafan ke gudanar da lamarin masu za a ga kwari irin su Kadangaru da ire irinsu na mutuwa.

About andiya

Check Also

Hukumar Zaben  Jihar Kaduna Ta Dage Ranar Zaben Kananan Hukumomi

Hukumar Zaben  Jihar Kaduna Ta Dage Ranar Zaben Kananan Hukumomi Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar zabe …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *