By Abubakar Musa He is one of the few performers in the new dispensation. He is the governor of Bauchi State, Bala Abdulkadir Mohammed, who is celebrated a landmark age of 67. Born October 5, 1958, Bala Mohammed, as he is simply called, is on the second lap of his …
Read More »Yearly Archives: 2025
Dangote Pavilion Turns Mecca As Company Marks Special Day At Abuja Fair
Participants Throng Dangote Pavilion As Company Marks Special Day At Abuja Fair The pavilion of the Dangote Group became a mecca on Saturday as participants swarmed around the company at the ongoing 20th Abuja International Trade Fair. The Abuja Chamber of Commerce and Industry (ACCI) had projected that the …
Read More »Rashin Shugabanci Nagari Ne Matsalar NaJeriya – Farfesa Kailani Muhammad
Daga Imrana Abdullahi Farfesa Kailani Muhammad ya bayyana cewa shugabannin Najeriya a halin yanzu duniya kawai suka tasa a gaba sabanin irin shugabannin can baya da suke tunanin Lahirarsu. Farfesa Kailani Muhammad ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai a kan batun cikar Najeriya shekaru …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Alhinin Rasuwar Dattijo, Ambasada Jabbi Maradun
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun. Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu yana da shekaru 82 a duniya a Abuja ranar Asabar, bayan ya sha fama da rashin lafiya. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala …
Read More »Bauchi State Internal Revenue Service Commends Gov Bala Mohammed at 67
The Executive Chairman Bauchi State Internal Revenue Service, Alh Mu’azu Usman, has congratulated Governor Bala A Mohammed on the occasion of his 67th birthday, describing him as a role model and mentor whose life reflects wisdom, vision,and exemplary leadership has inspired many across the country. The chairman highlighted the …
Read More »KASUPDA Holds Public Complaint Week in Kafanchan
The Kaduna State Urban Planning and Development Authority (KASUPDA) has recently held its ” Public Complaint Week” for the third quarter of 2025 in Kafanchan. In a statement Signed by Nuhu Garba Dan-Ayamaka, MNIPR Assistant Director, Public Affairs Unit KASUPDA made available to news men revealed that In a statement …
Read More »10,000 South East Pupils Get School Bags From Collins Onyeaji Foundation
No fewer than 10,000 pupils in the South East Zone of Nigeria are set to receive school bags for the 2025/2026 school season, courtesy of Collins Onyeaji Foundation, an Initiative of Gozie Africa, while flagging off its Back To School Project. In achieving the rest, October 2, …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al’umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar ta kai wa ƙololuwa. Gwamnan ya ƙaddamar da sabbin motocin bas guda hamsin masu …
Read More »Hadin Kai Da Jajircewa Ne Zai Tabbatar Da Dimokuradiyya – Shetland Yerima
Hadin Kai Da Jajircewa Ne Zai Tabbatar Da Dimokuradiyya – Shetland Yerim Daga Imrana Abdullahi A kokarin tabbatar da dimokuradiyya da samun ci gaban kasa tare da al’ummarta yasa Shugaban ƙungiyar Tuntuɓa ta Matasan Arewa (AYCF), kwamared Alhaji Yerima Shettima ya bayar da tabbacin cewa sai da hadin kai da …
Read More »Atiku To Tinubu: Nigeria’s Pot Empty, Cracked, People Remain Hungry
Former Vice President Atiku Abubakar and leader of opposition in Nigeria, has responded to a glowing speech delivered by President Bola Ahmed Tinubu on the occasion of the country’s 65th anniversary, saying “pot is not only empty but cracked — and the people remain hungry.” Tinubu had earlier in …
Read More »
THESHIELD Garkuwa