…Muna Kara Yi wa Zannan Bungudu Jinjina kwarai Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin al’ummar Jihar Zamfara a ko’ina suke sun zauna da kafarsu kowa ya samu abin yi yasa fitaccen dan siyasa Zannan Bungudu Alhaji Abdulmalik Zubairu, ya bayar da tallafin naira miliyan Goma ga kungiyar Zamfarawa mazaunan Kaduna …
Read More »Yearly Archives: 2025
GWAMNA LAWAL YA GANA DA MINISTAN BUNƘASA KIWON DABBOBI, YA CE ZAMFARA TA SHIRYA WA KIWO
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa Ma’aikatar Bunƙasa Kiwon Dabbobi cewa jihar Zamfara na da wuraren da za a yi kiwo. A ranar Alhamis ne gwamnan ya ziyarci hedikwatar ma’aikatar a wata ziyarar ban girma da ya kai wa ministan, Alhaji Idi Mukhtar Maiha. A …
Read More »ABU to confer Honorary Degrees on Ngozi Okonjo-Iweala, Sheikh Sharif Ibrahim Sale
. . . At its 44th Convocation billed for 25th January, 2025 The Governing Council of Ahmadu Bello University has approved the conferment of Honorary Degrees on Dr. Ngozi Okonjo-Iweala and Sheikh Sharif Ibrahim Sale Al-Hussain at the institution’s 44th Convocation Ceremony scheduled for Saturday, 25th …
Read More »Allah Ya Yi Wa Idris Ma’aikaci A Kafar DITV Kaduna Rasuwa
A wata sanarwar da ta fito daga Malam Ladan Gari Ya waye na DITV Alheri Radiyo ya sanar ya ce Allah ya yi wa Alhaji Idris mai rikon mukamin Janar Manaja a kafar Talbijin ta DITV da Alheri radiyo Kaduna rasuwa. Sanarwar da Ladan gari ya waye, daya daga cikin …
Read More »PCRC Kaduna: Now that the eagle has landed
By Bashir Rabe Mani The need for security has indeed been one of the most important needs of man since time immemorial. Security refers to the protection of people, properties, and assets from various threats, risks, and vulnerabilities. It involves measures taken to prevent, detect, …
Read More »SHEHU SANI ONE MAN VOYAGE- a recap by Tajudeen A Tijjani.
WHEN the European Traveller, Mr. Mango Park entered the soil of what is today Nigeria, he met the natives in Lokoja who carries him on their shoulder’s in a local bamboo made caravan and showed him the berth of the confluence of the two rivers later named as Rivers …
Read More »Za A Fara Kasuwar Duniya Ta Kaduna Ranar Juma’a 14 Ga Watan Fabrairu 2025
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu da ta duba yuwuwar rage harajin da ake cajin Kamfanoni da sauran masu sana’o’i a fadin kasa baki daya domin a samu ci gaban tattalin arzikin kasa. Alhaji Faruk Suleiman shugaban kwamitin shirya kasuwar duniya …
Read More »Dan majalisa Auwal Yaro Mai Kyau Ya Biyawa Yara 120 Kudin Jarabawar WAEC Da NECO
Honarabul Auwalu Yahaya da ake yi wa lakabi da Yaro Mai kyau na mazabar Unguwar Sanusi da ke karamar hukumar Kaduna ta Kudu ya bayyana cewa dukkan abubuwan da yake yi domin inganta rayuwar jama’a yardar Allah ce ba wai dabararsa ba ko iyawa. Dan majalisar Jihar Auwalu Yahaya, ya …
Read More »Muna Murna, Farin Ciki Da Alfaharin Abin Da Dan Majalisa Yaro Mai Kyau Ke Aiwatarwa – Kabiru Yunusa
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Kabiru Yunusa, ya bayyana ranar babban taron da dan uwansa dan majalisar Jiha mai wakiltar mazabar Unguwar Sanusi Auwalu Yahaya da ake yi wa lakabi da Yaro mai kyau da cewa rana ce ta yin farin ciki , murna da kuma yin hamdala ga Allah madaukakin …
Read More »NAMCON Za Ta Samar Da Makiyayar Dabbobi Ta Zamani A Kananan Hukumomi 774 Na Najeriya
Shugaban kungiyar taimakawa manoma na kasa Dokta Aliyu Muhammad Waziri San turakin Tudunwada Kaduna ya bayyana cewa suna tsare tsaren samar da makiyayar Dabbobi a kananan hukumomi dari 774 a tarayyar Najeriya domin Saukakawa makiyaya da kuma dauko hanyar magance matsalar tashe tashen hankula tsakanin manoma da makiyaya. Dokta Aliyu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa