Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Tsohon Gwamna Jihar Yobe Sanata Bikar ABBA Ibrahim  Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Tsohon Gwamna Jihar Yobe Sanata Bikar ABBA Ibrahim  Rasuwa

Labarai daga Jihar Yobe Arewa maso gabashin tarayyar Najeriya na cewa Allah madaukakin Sarki buwayi gagara misali ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Yobe Sanata Bukar ABBA Ibrahim rasuwa.

Alhaji Bukar ABBA Ibrahim dai ya yi Gwamnan Jihar Yobe har karo biyu tsawon shekaru Takwas inda ya kuma zama Sanata a duk tarayyar ta Najeriya ya na wakiltar Jihar Yobe.

About andiya

Check Also

Edo 2024: Group Hold Symposium In Support Of Asue Ighodalo

  The Good Governance Advocacy Group, has held a symposium to drum their support for …

Leave a Reply

Your email address will not be published.