Home / Garkuwa / An Karrama Babban Editan Gaskiya Ta Fi Kwabo
Tambarin Mujallar Garkuwa kenan
Tambarin Mujallar Garkuwar Jama'a

An Karrama Babban Editan Gaskiya Ta Fi Kwabo

Sakamakon irin ayyukan da ya dade yana gudanarwa domin ci gaban kasa a fannin aikin Jarida da rubuce rubuce yasa kamfanin Duniyar kwamfuta da suka wallafa wani babban Littafi domin sanar da jama’a ilimin na’ura mai kwakwalwa a cikin harshen hausa.
Kamar yadda kamfanin duniyar kwamfuta ya shaidawa duniya cewa sun bayar da wannan lambar ne ga babban editan Shaikh Zubairu Sada saboda irin Keaton aikin da yake yi tsawon shekaru.
Kasan daga cikin irin aikin da suka bayyana ya hada da wallafa wata mujalla hausa da bayanin ilimin kwamfuta da harshen hausa da suka dade suna wallafa wa a kamfanin.
Sai kuma shi wannan babban littafin mai dauke dimbin ilimin kwamfuta da kamafanin ya ce shi ne ya yi aikin dukkan Gyare gyaren da ke ciki ba tare da gajiyawa ba.
An dai wannan taron karramawar ne a lokacin da ake kaddamar da littafin da kamfanin ya wallafa a dakin taro na masallacin Sultan bello da ke kaduna.

About andiya

Check Also

CCMMD Urges Unified Action to End Gender-Based Violence in Nigeria Amidst UN 16 Days of Activism with Hope and Action

As the world commence the celebration of International Day for the Elimination of Violence against …

Leave a Reply

Your email address will not be published.