Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da bai wa sabuwar Jami’ar Kimiyyar Likitanci da Fasahar Lafiya ta Tarayya da ke Tsafe cikakken goyon baya domin tabbatar da nasarar kafuwarta da ci gabanta. A ranar Litinin ne Mataimakin Shugaban Jami’ar, Farfesa Ibrahim Yakasai, tare da …
Read More »Dangote Fertiliser Limited Partners with German’s thyssenkrupp Uhde to License Four Urea Granulation Units in Nigeria
… to deliver a combined daily capacity of low-emission, 16,940 metric tons thyssenkrupp Uhde Fertilizer Technology (UFT), a subsidiary of thyssenkrupp Uhde, has entered into a strategic agreement with Dangote Fertiliser Limited (DFL) to license its advanced UFT Fluid Bed Granulation Technology for four new urea granulation units in Nigeria. The …
Read More »Sanata Anthony Yaro Ya Gamsu Da Dokar Cin Zarafin Jama’a
Santa Anthony Yaro, Mai wakiltar mazabar Gombe ta Kudu a majalisar dattawa Najeriya ya bayyana batun yadda Ake cin zarafin yara Mata musamman a makarantu da za a yi wa Wanda aka samu da wannan laifi dairin shekaru Sha biyar a gidan Yari. Sanata Anthony ya ce hakika …
Read More »MINISTER MATAWALLE TO VISIT ZAMFARA
The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC wishes to happily announce the visit of its leader, former governor and Minister of State for Defence, Dr Bello Mohammed Matawalle from Thursday, 13/11/2025. In a statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara …
Read More »Karramawar LEADERSHIP Gare Ni, Zaburantarwa Ce Ga Ci Gaba Da Kyawawan Manufofin Mu -Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa samun lambar yabo ta “Gwamna Mafi Nagarta Na Shekara” daga jaridar LEADERSHIP babban ƙarfafawa ce gare shi domin ci gaba da gudanar da ayyuka masu tasiri ga al’ummar jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da ya karɓi takardar sanarwar kyautar …
Read More »Gov. Ododo Unveils Over N800bn Draft Budget Estimates for 2026
The Kogi State Executive Council presided over by Governor Ahmed Usman Ododo has approved the sum of eight hundred and twenty billion, four hundred and ninety million, five hundred and eighty five thousand four hundred and forty three (₦820,490,585,443) naira as the draft budget estimates for the 2026 fiscal …
Read More »DANGOTE SHOWCASES PRODUCTS, INNOVATIONS AT LAGOS TRADE FAIR
…unveils New 100g, 25kg Sugar Packs As part of its strategies to boost market share and deepen customers’ loyalty, the Pan-African Conglomerate, Dangote Industries Limited (DIL) and companies under the Group are set to headline the Lagos International Trade Fair with arrays of products and innovations. The Fair kicks …
Read More »Northern Industrialists Back 15% Fuel Tariff
Industrialists from Northern Nigeria have welcomed the Federal Government’s decision to impose a 15 per cent import duty on petroleum products, noting that the measure is a strategic move aimed at stimulating local production, enhancing value addition within the oil and gas sector, and creating a more competitive environment …
Read More »Driving Africa’s Low-Carbon Future: Dangote Cement Commits to 100% CNG Fleet
… targets 29% emissions cut, invests ₦12.4B in Community Development in 2024 As part of its bold moves aimed at reducing greenhouse gas emissions and improving energy security, Africa’s leading cement manufacturer, Dangote Cement Plc has disclosed it has so far co-processed over 1.5 million tonnes of alternative fuels in …
Read More »Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan 140 a faɗin ƙananan hukumomi 14 na jihar, a wani shiri da aka bayyana a matsayin sabon babi na farfaɗowa da ci gaban Zamfara. A cikin wata sanarwa da ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa