Home / Garkuwa / Hadiza Bala Usman Ta Karbi Bakuncin Mataimakin Gwamnan Kano

Hadiza Bala Usman Ta Karbi Bakuncin Mataimakin Gwamnan Kano

Hadiza Bala Usman Ta Karbi Bakuncin Mataimakin Gwamnan Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi
Shugabar hukumar kula da tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya Hajiya Hadiza Bala Usman ta karbi bakuncin mataimakin Gwamnan Jihar Kano Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna.
Shugabar hukumar Hajiya Hadiza Bala Usman, ta karbi bakuncin mataimakin Gwamnan Jihar Kano Dakta Nasiru Yusuf Gawuna, da ya kai ziyarar aiki hedikwatar hukumar da ke Legas.

About andiya

Check Also

NTI in Collaboration with UNESCO TRAINS 250 Teachers on HIV Education, Family Life

By; Imrana Abdullahi The Director and Chief Executive of NTI, Prof. Musa Garba Maitafsir said …

Leave a Reply

Your email address will not be published.