….Jihar Zamfara Na Bukatar Addu’a Ne domin Jihar Na Cikin wani Ciwo Alhaji Bashir Nafaru Talatar Mafara, Dan takarar ne da ya tsayawa jam’iyyar ADC takarar Dan majalisar tarayya a zaben da ya gabata a 2023, kuma Dan takarar majalisar tarayya a halin yanzu a jam’iyyar ADC a shekarar 2027 …
Read More »
THESHIELD Garkuwa