Daga Imrana Abdullahi Gwamnonin Zamfara da Neja, a ranar Alhamis, sun ziyarci mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Mallam Nuhu Ribadu. Gwamna Dokta Dausa Lawal ya kai wannan ziyarar ne tare da gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago a ƙoƙarinsu na samar da ingantacciyar zaman lafiya a jihohinsu. …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA YI TIR DA HARIN DA AKA KAI BUNGUDU
DAGA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan jihar Zamfara,Dokta Dauda Lawal, a ranar Litinin, ya kai ziyara Bungudu inda ya yi tir da kakkausar murya kan harin da ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar Bungudu. A daren jiya ne ‘yan bindiga suka kai hari a karamar hukumar Bungudu, wanda ya yi sanadin …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL ZAI HADA GWIWA DA KUNGIYAR TARAYYAR TURAI (E.U) DOMIN GYARA ILIMI, TSARO, LAFIYA, SAMUN RUWA, KARFAFA MATASA, CI GABAN BIRNI DA KARKARAR JAHAR ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na ganin an ceto Jihar Zamfara, daga halin da take ciki gwamna Dokta Dauda Lawal ya gana da jakadiyar tarayyar Turai a Najeriya, Samuela Isopi a ofishinta, a wani yunkuri na neman karin tallafi ga jihar ta bangarori da dama. Bauanin hakan na kunshe ne …
Read More »ABUBUWAN DA TALAKAWAN ZAMFARA KE BUKATA – NAFARU
HONARABUL BASHIR NAFARU, Talatar Mafara da ke cikin Jihar Zamafara ya bayyana irin abubuwan da talakawan Jihar ke bukata wajen sabuwar zababbiyar Gwamnati karkashin jagorancin Gwamna Dokta Dauda Lawal. Honarabul B Nafaru, ya ce bayan mika cikakkiyar godiya ga Allah madaukakin sarki da ya ba su wannan Gwamnatin, “abu na …
Read More »BAN BAYYANA KADARORIN TIRILIYAN 9 BA – GWAMNA ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda wadansu mutane da suka shahara wajen yada jita – jitar cewa wai Dokta Dauda Lawal Dare, Gwamnan Jihar Zamfara ya bayyana cewa tsakanin makudan kudi kasa da kuma Kaddarori ya na da naira biliyan tara. Gwamna Dauda Lawal Dare ya fito fili ya bayyana …
Read More »Biyayya Ga Abdul’Aziz Yari Wajibi Ne – Dokta Suleiman Shinkafi
….Ba Mu San Kowa Ba Sai Abdul’azizi Yari Mustapha Imrana Abdullahi “Ba mu san kowa ba sai Abdul’Aziz Yari, Alhaji Mamuda Aliyu Sh9nkafi,Sanata Kabiru Mafara, Dauda Lawal Dare,Sagir Hamidu da kuma Ibrahim Shehu Bakauye su ne masu dimbin jama’a duk fadin Jihar Zamfara, don haka idanun shugabannin APC na kasa …
Read More »Shugaban Masu Rinjaye Alhassan Ado Doguwa Ziyarci Dauda Dan Galan
Shugaban Masu Rinjaye Alhassan Ado Doguwa Ziyarci Dauda Dan Galan Mustapha Imrana Abdullahi A cikin wannan hoton za a iya ganin mashahurin Dan siyasa daga Jihar Kano Alhaji Dauda Dan Galan wanda a zamanin da can baya ba a iya bayanin tasirin siyasa ba tare da an ambaci wannan mashahurin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa