Kwamishinan kula da ma’aikatar Muhalli da albarkatun kasa na Jihar Kaduna Ibrahim Garba Husaini, ya bayyana batun kiyaye dokar da Gwamnatin Jihar kaduna ta kafa domin hana yaduwar cutar Covid – 19 da ake kira da Korona Bairus a matsayin abin da ya zama wajibi saboda kiyaye lafiya da dukiyar …
Read More »Za A Ci gaba Da Rufe Jihar Kaduna Baki Day
Daga Imrana kaduna Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i ta bayyana cewa in har mutane basa kiyayewa da dokar hana fita da aka kafa za ta toshe kafar kwanaki biyun da ake samu a lokacin dokar. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar da Gwamnatin …
Read More »An Sassauta Dokar Hana Fita A Kaduna
Imrana Abdullahi wamnatin Jihar kaduna ta dage dokar hana fita daga karfe uku na Yamma zuwa karfe 12 na daren Alhamis kamar yadda sanarwar ta bayyana. Kamar yadda dokar ta bayyana cewa an yi wannan sassaucin ne domin jama’a su samu damar sayen kayan abinci da sauran abubuwan bukatun yau …
Read More »Mutane Na Biyayya Ga Dokar Hana Fita A Kaduna
Daga I Abdullahi Kaduna Tun bayan da a jiya Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i da ta Sanya dokar hana fita tsawon Awa Ashirin da Hudu wato Dare da rana kenan a kokarinta na ganin an yi yaki da cutar Covid- 19 da ake kira da Korona …
Read More »
THESHIELD Garkuwa