Home / Tag Archives: Gwamnonin PDP

Tag Archives: Gwamnonin PDP

Gwamnonin PDP Za Su Yi Taro A Gusau Jihar Zamfara

Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal zai karbi baƙuncin ɗaukacin gwamnonin jihohin da jam’iyyar PDP ke mulki, inda za su tattauna muhimman batutuwan da suka shafi jam’iyyar da ƙasa baki ɗaya a Gusau, babban birnin jjhar. Yau Juma’a ne ake sa ran isar gwamnonin a Gusau don shirin …

Read More »