Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na ci gaba da taimakawa rayuwar bil’adama ta inganta ya sa fitaccen Jagoran siyasa kuma fitaccen mai rajin taimakon al’umma, Yerima Shettima, ya halarci taron bada magunguna kyauta wanda kungiyar Yerima Shettima Support Initiative ta shirya a Asibitin Unguwan Rimi da ke jihar Kaduna. Faruwar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa