Kungiyar da ta Kira kanta masu kishin Najeriya karkashin jagirancin Farfesa Kailani Muhammad ta bayyana batun zancen shugaban Amurka Donald Trump da cewa bori ne ke Neman kashe Boka domin matsalar Najeriya ta masu Mulki ne BA wata magana. Farfesa Kailani ya dai bayyana hakan ne a wajen wani Babban …
Read More »
THESHIELD Garkuwa