Home / Tag Archives: Zamfara (page 48)

Tag Archives: Zamfara

Gwamnan Matawalle Zai Kawo Karshen Cin Zarafin Yara

Takardar Manema Labarai GWAMNAN MATAWALLE  YA HIMMATU DOMIN KAWO KARSHEN WULAKANTA YARA DA SAFARAR MUTANE TAHANYAR TATTAUNAWA DA MALAMAN ADDININ ISLAMA DA SHUGABANNI, SARAKUNAN GARGAJIYA A JIHAR. Mai Daraja, Gwamnan Jihar Zamfara Honarabul Dokta. Bello Mohammaed MON ( Matawallen Maradun) ya ce Gwamnatinsa na kokarin ganin bayan dukkan wani nau’in …

Read More »

MATAWALLE INSIST ON THE NEED FOR FSARS

  MATAWALLE INSIST ON THE NEED FOR FSARS Governor Bello Mohammed (Matawallen Maradun) has insisted that scrapped FSARS was vital to the maintenance of peace in the state. Governor Matawalle spoke just as he alighted from a meeting of 19 Northern states Governors held in Kaduna yesterday which also bordered …

Read More »

Muna Bukatar Yan Sandan  SARS  A Jihar Zamfara – Matawalle

Muna Bukatar Yan Sandan  SARS  A Jihar Zamfara – Matawalle Mustapha Imrana Andullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dokta Muhammad Bello Matawallen Maradun ya bayyana cewa su a Jihar Zamfara suna bukatar jami’an tsaron yan sandan SARS saboda irin aikin da suke gudanarwa a Jihar. Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne …

Read More »

Gwamnan Jihar Zamfara Ya Dauki Aniyar Canza Wa Arewa Suna

Gwamnan Jihar Zamfara Ya Dauki Aniyar Canza Wa Arewa Suna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dokta Muhammadu Bello Matawallen Maradun ya yi kira ga daukacin sauran Jihohin arewacin Nijeriya da su dauki aniyar canza tunanin da wasu ke yi cewa wai yankin Cima zaune ne. Gwamnan ya dai …

Read More »

Ma’aikata Ba Su Taimakawa Gwamnati A Zamfara

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammad Bello Matawalle, ya bayyana cewa in har ma’aikatan Gwamnatin Jihar Zamfara na son karin albashi ya dace su rika taimakawa Gwamnati domin al’amura su ta fi kamar yadda ya dace. Gwamnan na amsa tambaya ne game da batun karin Albashi inda ya ce …

Read More »